Gwamna Bagudu ya kai ziyarar bazata a makarantar mata na Goru, duba abin da ya faru


Gwamnan jihar Kebbi  Sanata Atiku Abubakar Bagudu ya kai ziyarar bazata a Makarantar soji na mata da ke Goru a Birnin kebbi domin gani wa kansa mataki da aikin kwangilan da ya bayar na sabunta makarantar, da kuma dakin kwana na masu yi wa kasa hidima watau NYSC Lodge a makarantar ya kai.




 Hotuna daga Aliyu Bandado.

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN