• Labaran yau


  Duk wani me Abin fada ga Dama, Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta

  Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan hotunan nasa da ya saki tare da abokan aikinsa.

  Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa” Duk wani me abin fada ga dama”Lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta mayar da raddi kala-kala.

  Saidai hutudole ya fahimci cewa wannan ka iya zama dabarace ta tallata sabuwar wakarsa daya saki dandanon ta me suna Zuciyata.Gwanja yace zai saki cikakkiyar wakar nan da ranar Laraba idan Allah ya kaimu.

  Latsa nan ka saurari wakar

  Source: hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duk wani me Abin fada ga Dama, Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama