Arziki: Duba Zinari da Matawalle ya kai wa Buhari wanda aka haka a jihar Zamfara

Shugaba Muhammadu Buharai ya bayyana gamsuwarsa tare da yin kira ga sauran jihohin Najeriya kan su dukufa wajen ganin sun zakulo ma'adinai da albarkatun kasa da ke jihohinsu. 



Ya yi wannan bayani ne yayin da Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya gabatar masa da daskararren Zinari da aka haka a jihar Zamfara.




Buhari ya ce Gwamnatin tarayya za ta ci gaba da samar da alkibla da taimako da ya dace wajen ganin an tafiyar da irin wadannan tsare tsare cikin nassara.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN