• Labaran yau


  Jihar Kebbi: Dalilin karuwar zinace-zinace da karuwanci tsakanin yara a cikin al'umma (1)

  Hukumar Hisbah na jihar Kebbi ta dukufa wajen seta tarbiyyar jama'a musamman yara a jihar, ta hanyar kokarin dakile hanyoyi da wurare  da ake ganin sune mataakai na farko da ke iya kai wadannan yara zuwa fadawa cikin tarkon lalacewar tarbiyya a tsakanin al'umma.


  Kwamandan Hisbah na jihar Kebbi Malam Suleiman Muhammad, ya yi karin haske kan dalilan da suka haddasa  zinace-zinace da yawaitan karuwanci tsakanin yara da  matasa a jihar Kebbi.

  Latsa kasa ka saurari sauti:

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jihar Kebbi: Dalilin karuwar zinace-zinace da karuwanci tsakanin yara a cikin al'umma (1) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama