Bidiyonn yadda mahaifiya ta yi kokarin hana yansanda kama Pasto da ya yi wa yayanta ciki

Wani Pasto mai suna Nduka Anyanwu mai shekara 28 ya yi wa wasu yara yan mata yan uwan juna ya da kanwa ciki masu shekara 17 da 13 a Oshodi da ke birnin Ikko watau Lagos.

Sai dai da yake wannan Pasto ya bukaci kada ya mai shekara 17 ta zubar da cikin domin zai aureta, an gan mahaifiyar yaran tana shiga tsakani domin kada jami'an tsaro su tafi da wannan Pasto

Sai dai bayanai sun ce Pasto Anyanwu ya yi kokarin ya zubar da ciki da yarinyar mai shekara 13 ta dauka ta yin jima'i da shi, a lokaci daya kuma, ya ce kada yayar ta zubar da cikin domin zai aureta.

Kalli bidiyo a kasa. Idan ka dannan bidiyon sai ka dan jira zai fara, in bai yi ba sai ka sake dannawa:
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post