• Labaran yau


  Bidiyon yadda shugaban kasar Somalia ya yi dambe da mataimakinsa a bainar jama'a

  Daman Malam bahaushe ya ce Duk Fadan da babu ruwanka dadin kallo gare shi.

  Wani al’amari mai cike da ban mamaki na yadda Shugaban kasa da Mataimakin sa suka dambace a yayin wani taro da yake gudana kai tsaye a kasar Somalia.

  A yayin taron an hango Shugaban kasar Mohammed Abdullahi ya tashi tsaye yana kutufar mataimakin nasa Mahdi Mohammed yayin da shima baiyi wata-wata ba ya mayar da mart

  Kalli bidiyo:


  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyon yadda shugaban kasar Somalia ya yi dambe da mataimakinsa a bainar jama'a Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama