Bidiyo: 'Ƴan matan da fyaɗe ya hana su zuwa makaranta a Abuja

A kauyen Zhiko da ke karkashin birnin tarayyar Najeriya Abuja, 'yan matan garin ke fuskantar barazanar fyade a hanyarsu ta zuwa makaranta, kamar yadda wata matashiya da aka aikata wa hakan ta shaida wa BBC.Source: BBC

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post