Asirin yarinya mai aikin gida ya tonu bayan ta yi kokarin sa guba a ruwan sha na uwargida

Allah ya tona asirin wata yarinya mai aikin gida bayan ta saci makullin dakin uwargidanta domin ta sa mata guba a cikin ruwan sha da ke dakinta.

Wannan ya bayyana ne a wani bidiyo da uwargidanta ta nada da wayarta bayan ta kama yarinyar, inda yarinyar ke ikirari da bakinta yadda ta yi kokarin sa guba na Sniper a cikin ruwan sha na uwargidanta.

Kalli bidiyo a kasa:


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post