• Labaran yau


  Allah ya tona asirin makauniyar karya mai bara bayan an gano cewa idanunta garau suke

  Allah ya tona asirin wata makauniyar karya yau a birnin Abakaliki na jihar Ebonyi bayan ta tabbata cewa lafiyar idanunta kalau.

  Asirin matar ya tonu ne bayan ta shafa Robb a idanunta kuma ta fara hawaye, sai ta umarci yaro da ke tare da ita ya jagorance ta domin ta karbi sadaka daga wajen mutane a mahadar Union Bank da ke Abakaliki.

  Bayanai sun nuna cewa matar yar asalin jihar Imo ce.

  Wani hadimin Gwamnan jihar Ebonyi ne ya kamata, bayan na'urar tsaro ya nada abin da take yi. Sakamakon haka ya kalubalance ta, bayan an buda idanunta sai aka gano cewa lafiyarta kalau, haka zalika ba abin da ya sami idanunta.
  .

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah ya tona asirin makauniyar karya mai bara bayan an gano cewa idanunta garau suke Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama