Akwai masu zagon kasa wajen yaki da boko haram kuma ba a son Buhari ya sani - Zulum

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum wanda ya ketare rijiya da baya sakamakon harin bazata na bako haram kan ayarinsa, ya yi zargin cewa akwai zagon kasa a tsarin yaki da boko haram da ake yi wanda ba a son shugaba Muhammadu Buhari ya sani a yankin gabas maso arewa.

Gwamanan ya yi wannan zargin ne bayan ziyarar jaje da Gwamnonin Kebbi Abubakar Atiku Bagudu da na Jigawa Badaru Abubakar suka kai masa ranar 2 ga watan Agusta kan hari da aka kai masa.

Zulum ya yi zargin cewa akwai wadanda ke kokarin kawo cikas kan nassararori da Gwamnati ta ke samu wajen fada da boko haram, kuma shi ya sa har yanzu yakin ya ki karewa, kuma ya kama shugaba Buhari ya san da gaskiyar lamarin.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN