• Labaran yau


  Yanzu yanzu: 'Yan bindiga sun saki fursunoni a Barikin Ladi na jihar Plateau

  Rahotannin da ke shigowa a yanzu sun tabbatar da cewa, wasu 'yan bindiga sun kai hari kan jami'an tsaron gidan yari a Barikin Ladi, sun aikata mummunar ta'asa.

  Kafar watsa labarai ta TVC news ta ruwaito cewa, 'yan bindiga sun kai wa jami'an tsaron gidan kurkuku a Barikin Ladi na jhiar Filato, inda suka saki fursunoni. Ku saurari ci gaban rahoton...

  Source: Legit.ng News


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: 'Yan bindiga sun saki fursunoni a Barikin Ladi na jihar Plateau Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama