• Labaran yau


  Yanzu yanzu: FG ta dakatar da manyan daraktoci 12 a hukumar EFCC kan binciken Magu

  Gwamnatin tarayya ta dakatar da wasu manyan Daraktoci 12 na hukumar EFCC.

  Dakatarwar ta zon ne bayan Gwamnatin tarayya ta dakatar da shugaban hukumar Ibrahim Magu wanda Kwamitin shugaban kasa ke bincikensa kan zargin zamba.

  Jaridar The Nation ta ruwaito cewa an mika takardar dakatarwar ga manyan Daraktocin hukumar ne ta hannun mukaddashin shugaban hukumar Mr. Muhammed Umar daga ofishin babban Jojin Najeriya kuma Ministan shari'a na Najeriya da dare ranar Talata 14  ga watan Juli 2020.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: FG ta dakatar da manyan daraktoci 12 a hukumar EFCC kan binciken Magu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama