Yadda al'aurar wani saurayi ya karye yana cikin yin lalata da budurwarsa- Hoto

Wani matashin Najeriya ya gamu da wani tashin hankali da ba kasafai aka cika jinshi ba inda yana tsaka da lalata da budurwarsa sai al’aurarshi ta karye.

Wani Likita, Olumide Adeuyi ne ya bayar da labarain hakan ta shafinshi na sada zumunta. Yace lamarin ya farune da misalin karfe 5 na yamma saidai be bayyana a inane abinda ya faruba.

Wani dan uwanshi Likita, Dr.Olufunmilayo yayi karin haske akan lamarin inda yace tabbas abune da yake faruwa amma ba kasafai ba.

Yace yakan iya kaiwa ga hana mutum sake saduwa da iyali ko kuma wahala wajan Fitsari idan ba’a yi aiki ba.Da dama sun nuna Alhini kan faruwar wannan abu

Hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post