• Labaran yau


  Turmi da tabarya: Bidiyon matashi yana lalata da mahaukaciya

  Wani mutum dan kasar Ghana ya shiga hannu bayan kama shi da aka yi turmi da tabarya yana lalata da mahaukaciya.

  Da farko Abubakar ya ce zai siya mata wani nama ne inda suka tafi kamar da gaske amma sai ya ja ta cikin wata makaranta.

  Kamar yadda rahotannin suka bayyana, an kama Abubakar yana lalata da matar be a wani aji da ke Abuakwa, wani yanki na garin Kumasi da ke kasar Gh An nadi bidiyon mutumin tsirara rike da mahaukaciyar a cikin ajin yayin da wasu fusatattun matasa ke tuhumarsa

  A wani labari na daban, wmutum mai shekaru 40 mai suna Edet Imoh, ya amsa laifin da ake zarginsa a gaban 'yan sandan jihar Legas.

  Ya tabbatar da cewa yayi lalata da diyar makwabcinsa mai shekaru 11 "amma sau shida kacal ba kamar yadda mahaifiyar yarinyar ke cewa da yawa ba".

  'Yan sanda sun kama Imoh wanda ke zaune a titi daya da mahaifan yarinyar a titin Oyekanle da ke Bariga da ke tsakiyar birnin Legas, bayan rahoton da mahaifiyar yarinyar ta kai wa ofishin 'yan sanda da ke Bariga a ranar 25 ga watan Yunin 2020.

  An zargi cewa, a duk lokacin da wanda ake zargin ke son lalata da yarinyar, zai kirata dakinsa a kan cewa zai aiketa siyo wani abu.

  Asiri ya tonu bayan da wani makwabcinsu ya lura da hakan tare da sanar da mahaifiyar yarinyar yayin da take neman diyarta. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Bala Elkana, ya ce "an kama wanda ake zargi wando a kasa yayin da karamar yarinyar ke kwance yana lalata da ita.

  "A yayin da aka tambayeshi yayi bayanin abinda ya faru sai yace aikin shaidan ne. Ya ce sau shida kacal ya taba lalata da yarinyar ba sau da yawa ba da mahaifiyarta ke ikirari."

  Source: Legit


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Turmi da tabarya: Bidiyon matashi yana lalata da mahaukaciya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama