• Labaran yau


  Sauti: Saurari sabuwar wakar "Taka Rawa" na Abdul Auta AA da aka yi a jihar Kebbi

  Fitaccen Mawakin Hip Hop Hausa Abdul Auta AA, ya saki wani zafafan waka mai suna TAKA RAWA

  Daga tsakiyar Taushi Plaza kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin kebbi, AUTA ya baje hikimarsa a wannan waka mai shiga ruhun zuciya.

  SAURARI KADAN DAGA WAKAR  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sauti: Saurari sabuwar wakar "Taka Rawa" na Abdul Auta AA da aka yi a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama