Mutuwa riga, yadda ango ya mutu mako 3 bayan aurensa

Allah ya yi wa Khalifa rasuwa mako uku da yin aurensa.

Khalifa ya rasu ne a hanyar Kano kamar yadda wani mai taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari a kan harkar matasa da dalibai mai suna Nasir Adhama ya ruwaito a shafinsa na sada zumunta ranar Laraba 8 ga watan 7.

Ya ce " Inna Lillahi wa Inna Ilaihirrajiun, Allah ya jikan ka Khalifa. Jiki na ya yi sanyi, an daura masa aure makonni uku da suka wuce, shekaran jiya ya kira ni a waya ya ce mani Kawu Nasir zan je Kano idan kana gida zan zo in gaishe ka. Ya rasu jiya a kan hanyarsa ta zuwa Kano. Allah ya jikan ka dana".


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari



أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN