• Labaran yau


  Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da hukucin dandaga ga masu fyade

  Majalisar jihar Kano a zaman da ta yi yau,Laraba ta amince da hukuncin dandaga a matsayin hukuncin fyade.

  'Dan majalisa, Nurudeen Alhassan dan jam’iyyar APC dake wakiltar Rano ne ya kawo kudirin inda yace hukuncin shekaru 14 a gidan yari da ake yi wa masu fyade yanzu yayi kadan.

  ‘Yan majalisar sun amince da wannan shawara tasa.Ya kara da cewa Iyaye da gwamnati duk suna da rawar da zasu taka wajan dakile wannan fitina.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da hukucin dandaga ga masu fyade Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama