• Labaran yau


  Kotu ta mayarwa Bukola Saraki gidajensa da aka kwace

  Babbar kotun gwamnatin tarayya dake Legas ta mayarwa da tsohon kakakin majalisar Dattijai,  Bukola Saraki da gidajensa 2 da aka kwace.

  Gidajen 2 dake Ilorin kotu ta kwacesu ne ta mayarwa da gwamnati su na wucin gadi saidai

  Mai Shari’a, Rilwan Aikawa ya bayyana cewa EFCC bata bayar da gamsasshiyar hujja da zata bada damar kwace gidajen ba.Dan haka ya mayarwa da Bukola Saraki gidajensa.

  hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta mayarwa Bukola Saraki gidajensa da aka kwace Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama