Kayya: Duba yadda matar aure mai ciki ta kama mijinta yana Luwadi da wani

Wata matar Aure me ciki ta kama mijinta yana catin da wani wanda take zargin Luwadi suke.

Matar ta aikewa da wani kwararren me bada shawara kan harkar zamantakewa irin yanda Mijin nata ke chatin da dan Luwadin.

Tace sun yi aure ita da mijinta shekaru 5 kenan amma bata gano wannan mummunar dabi’a tashi ba sai yanzu.

Matar tace a cikin catin din da mijinta yake da dan luwadin har al’aurarsa ya aiko masa.Matar tace suna da ‘ya’ya kuma tana neman shawara akan abinda ya kamata ta yi.

hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabariPrevious Post Next Post