• Labaran yau


  Kalli rawar Pantsula da aka yi domin harzuka 'yan sandan wata kasar Afrika (1)

  Kalli rawar Pantsula wanda ya shahara a tsakanin bakaken fata na kasar Afrika ta kudu.

  A lokacin mulkin wariyar launin fata na fararen fata lokacin da suke mulkin kasar Afrika ta kudu, wannan rawa ya yi tashe tsakanin bakaken fata wajen harzuka jami'an tsaro fararen fata musamman 'yan sanda.

  Bakaken fata sukan taka wannan rawa ne a gaban fararen fata 'yan sanda idan aka tura su zuwa cikin yankin bakaken fata domin jaddada mulkin wariyar launin fata.

  Wannan lamari ya sadaukar da rayuwan wasu manyan mutane a kasar Afrika ta kudu kamar Nelson Mandela, Thabo Nbeki, Arch Bishop Desmond Tutu, Cheif Mungosutu Butelezi da dai sauransu.

  Latsa kasa aka kalli rawar:


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli rawar Pantsula da aka yi domin harzuka 'yan sandan wata kasar Afrika (1) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama