• Labaran yau


  Hotuna: Yadda aka yaye tubabbun yan boko haram 601 da suka sami horo a jihar Gombe

  An yaye tubabbun yan boko haram gurbi na  4/2019 ranar Asabar 25 ga watan Juli a jihar Gombe.

  Yan boko haram 601 sun sami horo bayan tuba daga aikin ta'addanci kuma aka koyar da su harkokin dogaro da kai, mutuntawa da kuma cudani da jama'a kamar kowa.

  Tsoffin yan boko haram din sun ayyana ficewarsu daga aikin ta'addanci a sansanin Malam Sidi da ke karamar hukumar Kwami a jihar Gombe karkashin jagoranci da Operation Safe Heaven ta jagoranta.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Yadda aka yaye tubabbun yan boko haram 601 da suka sami horo a jihar Gombe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama