• Labaran yau


  Duba ragunan Layya da aka sayar N200,000 a kasuwar Kalgo jihar Kebbi

  Ranar Alhamis Jajibirin babban Sallah a kasuwar Kalgo da ke Jihar Kebbi, farashin Raguna ya banbanta a kasuwar, inda aka sayar da raguna daga N40 zuwa N200,000.

  Tsaka-tsakan raguna su ne wadanda aka sayar akan kudi N55,000 zuwa N70,000. Amma duk da haka raguna sun yi kwantai  zuwa yammacin ranar, sakamakon haka farashin wasu ragunan ya sauko kasa da kusan N5000.

  Sai dai ajin raguna da ke kan farashin N200,000 shi ma bai sauko ba har kasuwa ta tashi.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba ragunan Layya da aka sayar N200,000 a kasuwar Kalgo jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama