• Labaran yau


  Duba lokacin da za a tayar da Sallar Idi a Masallacin Idi na Haliru Abdu a Birnin kebbi

  Za a gudanar da Sallar Idi da karfe 8:30 daidai na safe ranar Juma'a 31 ga watan Yuni 2020 a Masallacin Idi na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi kasancewar ranar babban Sallah, kamar yadda hukumar Masallacin ta sanar.

  Allah ya kai mu kuma ya karbi ibadar dukikannnin al'umman Musulmin Duniya, amin.

  Haka zalika muna rokon Allah ya maimaita mana, amin.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Duba lokacin da za a tayar da Sallar Idi a Masallacin Idi na Haliru Abdu a Birnin kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama