Wata mata mai ronon yar karamar yarinya ta sha mugun duka a hannun mijinta a unguwar Ogba na Ikko watau Lagos ranar Litinin da sanyin safe sakamakon rikicin cikin gida. Babu wani cikakken bayani kan musabbabin wannan duka.
Sai dai ISYAKU.COM ya samo cewa tuni wasu kungiyoyin kare hakkin mata, yara da ire irensu sun shigo cikin lamarin bayan wannan bidiyo ya zagaya shafukan sada zumunta.
Kalli bidiyo a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari