Bidiyon yadda yar Ghana ta sha bulala 100 a Saudiya, don yin zina da dan kasar Sudan

Wata 'yar kasar Ghana ta sha bulala 100 bayan an kamata turmi da tabarya tana lalata da wani dan kasar Sudan a kasar Saudi Arabia.

Shugaban al'umman kasar Ghana mazauna Saudi Arabia yana cikin wadanda suka kama matar tare da dan kasar Sudan yayin da suke lalata. Sakamakon haka suka dinga dukansu da Belt daga bisani suka yi amfani da bulala suka zane wannan mata.

Shi ma dan kasar Sudan bai tsira ba, domin dai wadannan mutane sun yi masa dan karen duka.

A faifen bidiyon, an jiyo shugaban yan kasar Ghana mazauna Saudi Arabia yana zargin cewa mafi yawan matan kasar Ghana da ke zuwa Saudi Arebia suna zubar da mutuncin kasar Ghana sakamakon ayyukan ashsha da suke aikatawa a Saudi Arabia.

KALLI BIDIYO A KASA:



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN