• Labaran yau


  Bayan yi wa yar shekara 8 fyade, tsoho mai shekara 70 zai yi shekara 30 a Kurkuku

  Wata Kotu a jihar Niger ta yi ma wani tsoho mai suna  Mohammed Sani Umar mai shekara 70 a Duniya daurin shekara 30 a Kurkuku bayan ta same shi da laifin yi wa karamar yarinya mai shekara 8 fyade a Chanchaga jihar Niger.

  Umar ya gaya wa Alkalin Kotun Majistare da aka gurfanar da shi ranar 23 ga watan Yuli
  cewa ya yi wa yarinyar fyade har sau biyu domin yana kaunarta ne.

  Alkalin babban Kotun Majistare III da ke Minna,  Safuratu Abdulkareem, ta sami Umar da aikata laifin da ake tuhumarsa, sakamakon haka ta yi masa daurin shekara 30 a Kurkuku.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bayan yi wa yar shekara 8 fyade, tsoho mai shekara 70 zai yi shekara 30 a Kurkuku Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama