An kama matasa biyu masu kwace babur daga hannun jama'a

Yan sandan jihar Ogun sun damke wasu barayin babur guda biyu wadanda suka addabi jama'a a garin Ijebu Ode da kewaye.

Wadanda aka kama su ne Joshua Michael mai shekara 27 da Emeka Nwanga mai shekara 26.

An kama su ne ranar Litinin 20 ga watan Yuli yayin da suke kokarin sace babur ta hanyar kwacewa a rukunin gidaje na Ikanga kamar yadda Kakakin yansandan jihar DSP Abimbola Oyeyemi ya shaida wa Manema labarai.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post