Wata mata ta mutu sakamakon raunuka da ta samu bayan ta amsa kiran waya kusa da Gass na girki
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Duk da yake an gaezaya zuwa Asibiti da ita kuma ta sami kulawan Likitoci, amma daga bisani yanayin jikinta ya rikide kuma ta mutu.
GARGADI
A guji amsa kiran waya a kusa da Gas na girki, Petur ko a gidan mai idan ana zuba wa ababen hawa mai.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Tags:
HOTO