Yanzu yanzu: Jami'an tsaro sun kama motoci 100, babura 36 da keke napep 8 a Kaduna

Jami'an tsaro karkashin hadaddiyar kungiyar tsaro na Operation Yaki, sun kama motoci 100, babaura 36, da Keke Napep guda 8 saboda saba dokar hana zirga zirga da dare a jihar Kaduna sakamakon cutar Korona.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN