Yadda wani Gwamna ya kyautar da motocin alfarma ga Alkalan manyan Kotunan jiharsa

Gwamnan jihar Osun Adeboyega Oyetola ya bayar da kyautar motocin alfarma kirar Toyota Jeep guda 13 ga Alkalan babban Kotunan jihar domin tabbatar da gunar da ayyukansu cikin sauki.

NAN ta ruwaito cewa Gwamnan ya mika makullan motocin ga Alkalan a Gidan Gwamnati.

A nashi jawabi bayan karbar makullan motocin, babban Jojin jihar Osun Jastis Adepele Ojo, ya yaba wa Gwamnan da ya cika aklawarisa ga sashen shari'a na jihar.

Ya kara da cewa za a yi amfani da motocin ne domin gudanar da ayyukan sashen shari'a yadda ya kamata.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN