Yadda likitoci a China suka ceto hannun wani ma'aikacin kamfani kenan,
wanda inji ya yankewa hannu yayin aiki. Likitocin sun ceto yankakken
hannun ne ta hanyar dasa shi a dambubun ma'aikacin tsawon wata guda don
ci gaba da rayuwa kafin mayar da shi gurbinsa.
Rahotun shafin physio Hausa
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari