Wani faifen bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda jami'an lafiya suka yi amfani da karfin tuwo wajen kokowan tura wani mtum da ake zargin yana dauke da cutar Korona shiga motar daukan marasa lafiya (Ambulance) a jihar Ebonyi.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
An kula hatta bulala an yi ma wanda ake zargi da kamuwa da cutar a lokacin da jami'an lafiyan suke kokarin tura shi zuwa cikin motar shi kuma yana ta turjewa.
Haka zalika an kula su kansu jami'an lafiya sun saba wasu ka'idodi na kariyar lafiya lokacin da wannan abin ke faruwa.