Duba yadda jami'an ma'aikatan filin jiragen sama suka yi amfani da karfin tuwo suna tura jirgin sama a filin jirgi, marmakin mota da ta saba jan jirgi zuwa mazauninsa a filin.
Miye ka fihimta da irin wannan yanayi a Najeriya ?
Kalli bidiyo a kasa
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI