Uba yawa diyarsa me shekaru 3 fyade

J
aridar yanar gizo ta Hausadole, ta ruwaito cewa, mahukunta a jihar Imo sun kama wani magidanci, Ikechukwu Ekenta da zargin yiwa diyarshi me shekaru 3 da watanni 3 fyade.Yawa yarinyar fyadenne a 28 ga watan Afrilu ranar da matarshi ta haihu.

Data gano sai iyayen mijin suka roke ta kada ta gayawa kowa.wamishiniyar dake kula da walwalar mata da kananan yara a jihar, Mrs Ndidi Mezue ce ta ceto yarinyar.

Yarinyar me suna Kamsiyochukwu Ekenta ta bayyana cewa mahaifin nata na saka al’aurarsa a bayanta wanda kuma hakan na mata zafi sosai.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari



إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN