Tsohon Kwamishinan yansanda Abubakar Tsav ya rasu

Allah ya yi wa tsohon Kwamishinan yansanda Alhaji Abubakar Tsav rasuwa.

Ya rasu a FMC Makurdi ranar Litinin kamar yadda jaridar Punch ta labarta.

Wani hadiminsa Torkuma Uke ya tabbatar da mutuwar Tsav.

Abubakar Tsav, ya yi aiki a matsayin Kwamishinan yansanda tare da rike mukamai da dama a hukumar yansanda.

Daga cikin jihohin da ya yi aiki hyar da jihohin Sokoto, Lagos.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN