Kasar Saudiya ta ce za ta bar mutum 1000 ne kawai su yi aikin Hajjin bana a kasarta, kamar yadda wani Ministan kasar ya sanar ranar Talata 23 ga watan Yuni.
Hakazalika sanarwar ta ce za a bar Maniyyata yan kasar Saudiya ne kawai su yi aikin na Hajji, kuma za a gudanar da gwajin Korona domin tantancewa kafin su gudanar da aikin Hajji na wannan shekara.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Tags:
LABARI