Magidanci, Abdulrahman Abdulkarim a jihar Katsina yana can tsare bayan
da ake zarginshi da kashe matarshi da kuma jefa gawarta cikin Rijiya.
Lamarin ya farune a kauyen Madabu Badawa dake karamar Hukumar Dutsin-Ma a jihar.Matar
me kimanin shekaru 19,
Wasila Sara itace amaryarsa. Kakakin ‘yansansan
jihar, Gambo Isa ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna tsare da
wanda ake zargi kuma yana basu hadin kai wajan Bincike.
Hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari