Kasar Chadi ta bukaci wutan lantarki daga Najeriya, duba dalili

Kasar Chadi ta mika bukatar neman Najeriya ta bata wutan lantarki

A wani ziyayar aiki da ya kai ofishin Ministan wutan lantarki na Najeriya, Ambasadan kasar Chadi a Najeriya Abakar Saleh Chachaimi ya gabatar da bukar haka a hukumance ga Engr. Sale Mamman a Abuja.

A tattaunawa da suka yi, Engr. Mamman ya ce yin haka zai kara dankon zumunci da kasahen biyu auka dade suna morewa.

A nashi bayani, Ambasada Abakar, ya yi nuni da alfanu tattarre da alhairi da kasashen biyu za su iya morewa idan hakan ta samu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN