• Labaran yau


  Da duminsa: An tafkawa Hadiza Gabon sata kuma ta yi Allah ya isa

  Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa satar da daya daga cikin bankunan kasarnan ke mata ta yi yawa.

  Hadizar ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta saka hoton kudi, Naira 700 da bakin access suka cire mata.

  Ta yiwa goton taken “Satar Naku sai Karuwa Yake”“Nikam Allah ya Isa Kamar kudinku”Saidai wani ya bata shawarar cewa ta kira masu kula da hulda da kwastomomin bankin amma tace ko ta kira basa dauka.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Da duminsa: An tafkawa Hadiza Gabon sata kuma ta yi Allah ya isa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama