Da Duminsa: Shugaba Buhari ya canja babban me kula da tsaronshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya canja me kula da tsaronshi inda ya baiwa mataimakin kwamishinan ‘yansandan, Aliyu Abubakar Musa, mukamin.

Me baiwa shugaban kasar shawara ta musamman, Garba Shehu ne ya bayyana haka ga manema labarai.

Yace shugaban yayi nadinne bayan canjawa tsohon babban metsaron nashi, Abdulkarim Dauda wajan aiki.

Hakan na zuwa sati 2 kenan bayan dambarwar data faru tsakanin hadimin shugaban kasa,Sabi’u Yusuf, wanda aka sani da Tunde Buhari da uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari.

Hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari



إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN