Cikin hotuna: Yadda dan kudu ya yi kalacin farfesu da naman maciji


Yayin da yan Arewacin Najeriya suka dauki maciji matsayin makiyi, daga ido biyu da shi sai kokarin kashe shi. Amma a kudancin Najeriya ba haka lamarin yake ba.

Duk da cewa ko a kudancin Najeriya ba dukkannin kabilu ko al'umma ke cin naman maciji ba.

Sai dai wannan karo, Mujallar ISYAKU.COM ta samo yadda wani bawan Allah ya dana tarko, kuma ya kama wani katon maciji, gogan naka ya gasa macijin bayan ya sare kansa da wutsiya, daga bisani ya yi farfesun naman macijin kuma ya cinye ya sha romon miya.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN