An kori dansanda daga aiki bayan asiri ya tonu cewa shi dan kungiyar asiri ne

Rundunar yansandan jihar Akwa Ibom ta kori wani dansanda mai suna Mfon Esio daga aikin dansanda bayan ta sameshi da kasancewa dan kungiyar asiri.

An kori dansandan ne bayan bincike ya tabbatar cewa dansandan yana cikin yan kungiyar asiri na Junior Vikings Confroternity, wanda suka gudanar da aikin tsafinsu ranar 20 ga watan Mayu 2020.

Asiri ya tonu ne bayan an sace wani matashi mai suna Ubong John William, kuma aka tilasta shi shiga kungiyar ta hanyar tilasta shi yin rantsuwar shiga kungiyar ta asiri.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN