• Labaran yau


  An kashe kwamandan yan CJTF na Damboa Arramma a jihar Borno bayan artabu da boko haram

  Shugaban kungiyar sa kai na CJTF a karamar hukumar Damboa a jihar Borno Arramma (Malaminta) ya yi wafati.

  Arramma ya bace tun ranar Lahadi bayan wani mumunar hari da boko haram ta kai a Damboa yayin da yake rakiyar matafiya daga Maiduguri zuwa Damboa.

  Hakazalika ana fargaban cewa jami'an soji 10 sun rasa rayukansu a wannan hari.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe kwamandan yan CJTF na Damboa Arramma a jihar Borno bayan artabu da boko haram Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama