Yansandan jihar Delta sun kama yar madigo mai suna Spicykvng Vee wacce ta kashe masoyiyarta da suke yin madigo saboda ta kamata tana lalata da wani saurayi.
Idan baku manta ba ISYAKU.COM ya kawo maku labarin yadda Spicykvng Vee ta kashe masoyiyarta mai suna Vivian, kuma ta rufeta a daki a garin Asaba, ta gudu, bayan ta ruba a rana ta 4, wari da kuda suka ja hankalin jama'a zuwa dakinta inda aka tarar da gawarta da ya fara rubewa.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari