• Labaran yau


  An kama yar Madigo da ta kashe masoyiyarta yar Madigo ta gudu

  Yansandan jihar Delta sun kama yar madigo mai suna Spicykvng Vee wacce ta kashe masoyiyarta da suke yin madigo saboda ta kamata tana lalata da wani saurayi.

  Idan baku manta ba ISYAKU.COM ya kawo maku labarin yadda Spicykvng Vee ta kashe masoyiyarta mai suna Vivian, kuma ta rufeta a daki a garin Asaba, ta gudu, bayan ta ruba a rana ta 4, wari da kuda suka ja hankalin jama'a zuwa dakinta inda aka tarar da gawarta da ya fara rubewa.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama yar Madigo da ta kashe masoyiyarta yar Madigo ta gudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama