• Labaran yau


  2023 Inyamurine zai zama shugaban kasa indai adalci ake a kasarnan -Tsohon gwamnan Anambra

  Tsohon gwamnan jihar Anambra,  Jim Nwobodo ya bayyana cewa indai Adalci ake a kasarnan kamata yayi Inyamuri ya zama shugaban Najeriya nan da shekarar 2023.

  Ya bayyana hakane a yayin da wasu sarakunan jihar suka kai masa ziyara tare da bashi sarautar gargajiya.

  Yace a kasarnan akwai yankuna 3, Arewa, Kudu maso yamma da kudu maso gabas. Wanda yace a shekarar 2023 yana baiwa jam’iyyun siyasa shawarar duka su tsayar da Inyamuri dan takararsu indai gaskiya da Adalci za’a yi.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/CSYKJgAmLEF4s1dle0Ug6J

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 2023 Inyamurine zai zama shugaban kasa indai adalci ake a kasarnan -Tsohon gwamnan Anambra Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama