• Labaran yau


  Za a ci gaba da Azumin Ramadan ranar Asabar 23 ga watan Mayu cikon 30 ga Ramadan

  Sakamakon sanarwa da ta fito daga Fadar Mai Martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar na III, cewa za ayi Sallar Idi ne ranar Lahadi 23 ga watan Mayu sakamakon rashin ganin Watan Shawwal. Ya zama wajibi kenan Musulmi su tashi da Azumin Ramadan cikon na 30 ga watan.

  Latsa nan domin karanta cikakken rahotu.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za a ci gaba da Azumin Ramadan ranar Asabar 23 ga watan Mayu cikon 30 ga Ramadan Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama