Ranara Litinin ashirin da biyar ga watan Mayu ne ranar Afrika, sakamokon haka jama'ar Nahiyar suka yi ta aike hotunansu a shafukan sada zumunta sanye da tufafin gargajiya, yayin da wasu kuma suka dauki hoto kusan da ke nuna tsiraicin sassan jikinsu.
Wadannan hotuna daga kasar Afrika ta kudu ne, kuma ga yadda wasu jama'a suka bayyana farincikinsu da wannan rana.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari