EFCC a Sokoto ta gurfanar da yan China da suka ba jami'inta na goron Naira miliyan N50

Reshen ofishin EFCC da ke Sokoto ta gurfanar da  Meng Wei Kun da Xui Kuoi,a gaban Kotun mai shari'a Sa'idu Sifawa na babban Kotu jihar Sokoto bisa zargin hada baki a aikata laifi tare da bayar da cin hanci har zunzurutun kudi Naira miliyan dari N100,000,000.00 ga jami'in EFCC.

EFCC na binciken zargin almundahana da ake zargin an yi a wata kwangila da Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar ne na kudi har Naira Biliyan hamsin (N50, 000,000,000.00) daga 2012 zuwa 2019 wanda kamfanin China Zhonghao Nig. Ltd ya gudanar.
 .
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN