• Labaran yau


  Dalili da ya sa muka yi Sallar Idi ranar Asabar - Malami da ya jagoranci Sallar Idi a Kebbi (Bidiyo)

  An gudanar da Sallar Idi a Masallacin Izala (Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa'ikamatus sunnah, JOS) da ke kan hanyar Argungu a garin Gwadangaji a jihar Kebbi wanda ya sami jagorancin Malam Abdullahi Muhammad Gwadangaji da misalin karfe 8:30 na safiyar Asabar 23 ga watan Mayu.

  Sallar Idin ya sami halarcin dubban Musulmi daga mabiya akidodi daban daban.

  Malam Abdullahi ya yi bayani makasudin gudanar da Sallar Idi a jihar Kebb ranar Asabar, duk da cewa Mai Martaba Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwar cewa za a gudanar da Sallar Idi ne ranar Lahadi .

  LATSA KASA KA KALLI BIDIYO:


  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dalili da ya sa muka yi Sallar Idi ranar Asabar - Malami da ya jagoranci Sallar Idi a Kebbi (Bidiyo) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama